شبهات وردود

YAN SHIA RAFIDAWA NA SUKAR YAQI DA WADANDA SUKAQI BADA ZAKKA

YAN SHIA RAFIDAWA NA SUKAR YAQI DA WADANDA SUKAQI BADA ZAKKA:

A koda yaushe, Kuma a kowane hali, Rafidawa basuda abun suka, zagi da tsana sai Sahabban Manzon Allah.

Daga cikin abunda suke zagin su akwai yaqi da wadanda suka qi bayarda Zakka.

Idan ka koma ga littafan su, sai ka iske cewã duk abunda suke zagin Sahabban Manzon akansa to Sahabbai sunfi su gaskiya.

Misali, yazo a cikin littafin babban Malamin su al-Saduq mai suna Thawabul A'amal, shafi na 270, cewa Abu Abdullah yace: "Idan Mahadin su yazo zai kashe duk wanda ya hana." "Kuma duk wanda ya hana Zakka daidai yake da Bayahude ko Kirista."


لتحميل الملف pdf

تعليقات