شبهات وردود

Lalle yan Shia Rafidawan da ake kira Saba'iyyah sun

AL-BAGDADI YACE:
"Lalle yan Shia Rafidawan da ake kira Saba'iyyah sun fitar da bidi'ar su a lokacin Sayyidina Ali [r.a]. Wasu daga cikin su sunce ma Ali; 'kaine Allah.' Sai Ali ya qone wasun su kuma ya kori Ibn Saba zuwa qasar Madā'nu. Wannan qungiyar bata cikin Musulmi saboda sunce Ali Allah ne."

👉 Ka dubi littafin al-Farq bainal Firaq, shafi na 21.


لتحميل الملف pdf

تعليقات