شبهات وردود

ABUBUWAN DA SUKE WAJIBI NE A FITARDA KHUMUSIN SU A ADDININ SHIA

ABUBUWAN DA SUKE WAJIBI NE A FITARDA KHUMUSIN SU A ADDININ SHIA:
👉 Ganimar yaqi.
👉 Ma'ādinai irinsu zinari da azurfa da man fetur.
👉 Dukiyar da aka gano ko taska.
👉 Abubuwan da aka samo daga ruwan teku ko gulbi idan sunkai qimar dinarin zinari.
👉 Dukiyar halat wadda take cakude da dukiyar haram a wani furucin.
👉 Ribar da aka samu ko wace shekara daga kasuwanci ko noma ko sana'a ko kyauta ko mallaka ko wasu hanyoyi irinsu sakamakon aiki ko albashi.


لتحميل الملف pdf

تعليقات