شبهات وردود

An tambayi Malamin Shia AbdulHalim al-Ghizzi dangane sahihancin riwayoyin da Malamman

An tambayi Malamin Shia AbdulHalim al-Ghizzi dangane sahihancin riwayoyin da Malamman Shia ke kawowa akan Mimbarori, suna cewa; Sayyidina Umar ya karya awazar Fatima?
Ya bada amsa: "Wadannan riwayoyi ba sahihai bane a ra'ayi na." Bayan haka ya ambato ra'ayin Sayyid Khoei, daga cikin littafin sa, mai suna MU'AJAMUL RIJAL, inda yake bayani akan Sulaim bin Qais. Yace: "Sayyid Khoei yace littafin la'ifi [mai rauni] ne. Kuma kun san cewa wannan littafin ne tushen labarin an zalunci Fatima kuma anyi mata rauni - wannan riwaya mai rauni ce, kuma bata tabbata ba."


لتحميل الملف pdf

تعليقات