شبهات وردود

YAN SHIA SUNFI MUSHRIKAN MAKKAH SHIRKA

YAN SHIA SUNFI MUSHRIKAN MAKKAH SHIRKA:

Allah سبحانه وتعالى Ya umurci AnnabinSa da ya tambayi Mushrikan Makkah wa keda qasa da dukan abunda ke cikin ta a Al-Qurani:

"Ka ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikinta, idan kun kasance kunã sani?"

Zã su ce: "Ta Allah ne." Ka ce, "Shin, to, bã zã ku yi tunãni ba?" (23:84-85).

Amma yazo a cikin littafin al-Kafi na yan Shia da'awar cewa dukan qasa [duniya] ta Imam ce yanayin abunda yaso da ita.

Saboda haka muke cewa sunfi Mushrikan Makkah [Quraishawa] shirka.


لتحميل الملف pdf

تعليقات