شبهات وردود

Daga Abi Saeed al-Khudri

Daga Abi Saeed al-Khudri [r.a], yace: Manzon Allah [s.a.w] yayi muna huduba yana mai cewa: 'Lalle Allah Yaba bawanSa zabi tsakanin duniya da abunda ke a wurin Sa. Sai bawan ya zabi abunda ke hanun Allah.' Daga nan sai Abubakar ya fashe da kuka, mu kuwa munata mamakin kukansa don Annabi yace Allah Yaba bawanSa zabi. Ashe Annabi ne Allah Yaba zabin. Abubakar ya kasance mafi ilmi daga cikin mu." (Bukhari da Muslim).


لتحميل الملف pdf

تعليقات