RUDANI Yayi yawa a addinin Shia. Wani lokaci suce Ali ne mai hisabi Ranar Lahira a wani lokaci suce Husaini a wani lokacin kuma suce Fatima. Allah ne mai hisabi ba wadanda yan shia suka dauka alloli ba bayan Sa. Allah ka tsaremu daga addinin Shia.
لتحميل الملف pdf