Kwashe kwashe da tarkacen dake cikin addinin Shia kacokam dinsu daga addinan Maguzawa da Majusawa da Buza da Hindu da Maguzawan Yahudawa suke. Mun kawo maku hujjoji masu yawa akan wannan maganar. Kuma babbar hujjar mu itace basu wani daga cikin zuri'ar Manzon Allah wanda ya aikata irin wadannan al-adun da addinin.Show less
لتحميل الملف pdf