Yan Shi'ar qasar Pakistan dana wasu qasashen suna qera qabari. Sai suyi da'awar cewa qabarin Husaini ne. Bayan haka sai su ajiye shi a fili ko su rinqa yawo dashi talakawan Shia na zuba masu kudi.
Ta wannan hanyar Malamman Shia na tara kudi da dukiya mai yawan gaske domin anfanin kansu da iyalan su.
لتحميل الملف pdf