A addinin Shia ibada ce tunawa da azabar Husaini. Watau wahalar da Husaini da wadanda ke tareda shi a lokacin da sukay Shahada a filin Karbala.
Tambayar mu anan itace, shin dawa yan Shia ke koyi daga cikin zuri'ar Manzon Allah a wannan ibadar? A ina suka samo azabtar da kai a matsayin ibada a addinin Musulunci?
لتحميل الملف pdf