📚 Yan Shi'a nada al-adar kiran kansu karen Husaini ko Karen Zahra'u ko karen Ruqayyah da sauran su. Kuma suna ganin cewã bautar Allah ne sukeyi da wannan al-adar.
📚 Shin cikin iyalan Manzon Allah wake kiwon kare ballatana har su so shi? Ina hujjar wannan bautar a Musulunci?
لتحميل الملف pdf