Ka kalli wannan bidiyon ka gani. Shin Maguzawa da Majusawa da masu bautar gumaka nayin irin wannan ibadar? Shin ana bautar Allah ta wannan hanyar? Shin cikin iyalan Manzon Allah akwai wanda ya taba aikata irin wannan ibadar ko yaiyi umurnin aikatawa?
لتحميل الملف pdf