Abunda yasa muke ganin ayukkan ibadar yan Shia tayi kama da ayukkan addinan Maguzawan da Majusawa da Kiristoci da Yahudawa shine zukatan su sunyi kama da juna, saboda Shia sun dauko tsarin bautar su da addinin su daga wadancan addinai. Allah Ya kiyashemu.
لتحميل الملف pdf