Allah Ya yabi al-Muhajiroon da al-Ansar a cikin Al-Qurani, Yace ya yarda dasu, Kuma kuma Ya yi masu alkawarin al-Janna kuma Ya yi umurnin yin koyi dasu.
Tambayar mu anan itace: Ina Allah Ya yi umurnin yin koyi da Imamai 12, ko Yace ya yarda dasu a cikin Al-Qurani?
لتحميل الملف pdf