شبهات وردود

MENENE ANFANIN IMAMAI GA YAN SHIA

 

Kowa yasan cewa anfanin shugaba shine ya tsayar da addini da adalci, ya kiyaya rayuwar mutane da dukiyoyin su.

😡 Amma yan Shia sunce shugabannin su sun rayu, rayuwar kunci da zalunci da danniya. Shugabannin su basu iya taimakon kansu ballantana su taimaki wani. A zamunnan da babu Imamai, yan Shia sun kafa dauloli, amma a lokacin Imamai basu da daula.

📚 Me zaku ce dangane da wannan?


لتحميل الملف pdf

تعليقات