شبهات وردود

YAN SHIA NA DA'AWAR SHUGABANCI NADIN ALLAH NE

YAN SHIA NA DA'AWAR SHUGABANCI NADIN ALLAH NE:

Suna da'awar Imamah nadin Allah ne, kuma Imam yafi Annabi.

Sai gashi Ali na cewa kuje ku zabi wani, kuma yace bayason shugabanci.

Ko kun taba jin wani Annabi yace, kuje ku ba wani Annabcin, ko bana son Annabci?

Wannan zai nuna maka cewa Imamah zaben Musulmi ne bayan sunyi shawara a tsakanin su. Shi kuwa Annabci nadin Allah ne, kuma Annabi bayada zabin qin Annabci.


لتحميل الملف pdf

تعليقات