Shin ina hujjar yan Shia akan aqidar su ta Imani da shugabanni 12? A kawo muna hujjar da Ali ya kafa akan shugabancin sa. Hujjar da ya gaya ma mutane, shi da kansa, daga Al-Qurani da Sunnah ingantatta. Ba hujjar da wasu mutane ke da'awar itace hujjar zaman sa Imam ba.
لتحميل الملف pdf