شبهات وردود

SAYYIDINA ALI YAFI KOWA JARUNTAKA A SHI'ANCI?

📚 Yan Shia sun ruwaito cewa Imam Sadiq yace, "Jaruntaka na daga cikin alamun shugaba." Watau dolene shugaba yafi kowa jaruntaka.

📚 Amma sai gashi sun ruwaito cewa Sayyidina Umar yaje ya jawo Sayyidina Ali da qarfi, yadda ake jan raqumi mai hudadden hanci. Yakai shi wurin Sayyidina Abubakar domin ya tilasta shi yin mubaya'a.

To ina Jaruntakar da qarfi ga wanda mutun daya ya tilasta masa yin mubaya'a? Yan Shia ku amsa wannan tambayar.


لتحميل الملف pdf

تعليقات