INA AQIDAR IMAMAH DA IDIN GHADIR A CIKIN AL-QURANI: Allah Madaukakin Sarki Yace a Quran-16:89: "... Kuma Mun saussaukar da Littãli a kanka dõmin yin bãyani ga dukkan kõme da shiriya da rahama da bushãra ga mãsu mĩƙa wuya (Musulmi). 📚 To ina bayanin aqidar Imamai da idin Ghadir?
لتحميل الملف pdf