Allah Madaukakin Sarki Ya yabi masu Sallah, da Azumi, da Hajji, da masu hankuri, da kyauta da yafewa, da sadaka.
Allah Ya yabi yin aiki da dukan ginshiqan addini da rassan sa a Al-Qurani. To tunda kunce Imani da Imamai na cikin ginshiqan addini, muna son ku kawo muna aya daya wadda ta yabi wanda yayi Imani da Imamah.
لتحميل الملف pdf