Wannan babbar tambaya ce wadda ya kamata yan Shi'a su bamu amsar ta. Domin akan ta suka gina addinin su, kuma saboda ita suka kafirta dukan Musulmi.
Wa ya fara cewa Sayyidina Ali ma'asumi ne? Ina hujjar a cikin Al-Qurani? Ina hujjar a cikin Sunnah?
لتحميل الملف pdf