شبهات وردود

INA HUJJAR WAJABCIN FIDDA KHUMUSI A SHI'ANCI?

 

 Yan Shia na wajabta ma mabiyan su da talakkawan Shia fidda Khumusi [kashi daya bisa biyar 1/5] na dukiyar su, da muqa ta zuwa ga Malamin da mutun ya zaba.

Muna qalubalantar Malamman Shia su kawo hujjar amsa da cin dukiyar mutane akan zalunci. Muna qalubalantar su da su kawo riwaya wadda ba sahihiya ba daga cikin littafan su mai wajabta wannan zaluncin da cin Suhutu.


لتحميل الملف pdf

تعليقات