A Shi'anci ya cika rudani, wani lokaci zasu ce Sayyidina Ali ne mai yin hisabi Ranar Lahira, wani lokacin suce Husaini ne mai hisabi Ranar Lahira, yau kuma gashi sunce Fatima ce mai hisabi a Lahira, a wani lokaci sai suce Mahadin su ne mai hisabi Ranar Lahira. A nan dai sunce Mahadi.
لتحميل الملف pdf