Koda yaushe muka nemi muhawara da Malamin Shia sai yaqi, ya rufe layin wayar sa, wasunsu kuma su zage mu, wasunsu su tuhume mu dayima Saudia aiki.
Mun bude wannan shafin ne domin neman shiryadda yan Shia ta hanyar muhawara dasu ta hanya mai kyau.
لتحميل الملف pdf