WANNAN MUHIMMIN LITTAFIN YA CANCANCI BUGAWA A NIGERIA:
Sheikhul Islam Ahmad bin Taimiyyah ya rubuta littafin [Minhaj as-Sunnah an-Nabawiyyah] da ya ruguza kuma ya dagargaza addinin Shia Rafidawa a cikin raddin da yayi wani Malamin Shia. Shi yasa basu qaunar sa kuma suna qirqiro masa qaryaiyaki.
Littafin babba ne amma Sheikh Abdullah Ghunaiman ya taqaita shi saboda anfanin Jama'a.
Wani dan Nigeria ya fassara shi zuwa turanci kuma an bugashi a Kamfanin Amazon na America.
Yanada kyau a samu masu tallafawa don a bugashi a Nigeria domin anfanin al-Umma
لتحميل الملف pdf