BAUTAR QABARI A ADDININ SHIA:
Muqtada Sadr yana yin sujuda a qabarin Ayatullah Baqir Sadr. Yana kuma shafa kumantun sa yana sunbartar sumuntin da qasar.
A Sunnah anayi ma mamata addu'ar gafara da rahamar Allah, amma ba'a yi masu sujuda ko a nemi bukatu daga garesu.
Shin wannan itace aqida da ibadar da iyalan Manzon Allah sukeyi? To ina kuka samo wannan addinin?
Domin samun qarin bayani gameda shirye shiryen mu ku ziyarci babban shafimmu na internet: http://www.ramy-essa.com/Home.aspx
لتحميل الملف pdf