شبهات وردود

IBN HAZM YAYI TSOKACI DANGANE DA RAFIDAWA


IBN HAZM YAYI TSOKACI DANGANE DA RAFIDAWA:
A lokacin da yake muhawara da Nasara, sai suka kawo littafan Rafidawa domin suyi masa raddi: "Dangane da cewar ku Rafidawa na cewa an canza Al-Qurani, to ai Rafidawa basu cikin Musulmi. Wannan qungiya ce wadda aka qirqiro bayan rasuwar Manzon Allah [s.a.w] da shekaru Ishirin da biyar... Kuma ita qungiya ce kamar Yahudawa da Nasara a wajen qarya da kafirci."

[AL-FISAL FIL-MILAL WAN-NIHAL, SIHILI 2, SHAFI NA 213]


لتحميل الملف pdf

تعليقات