ALLAH NE HASKEN SAMMAI DA QASA KO IMAMAN SHIA?
Yazo a cikin Al-Qurani cewa:
اللَّهُ نُورُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ...
Allah ne Hasken sammai da ƙasa,.... [45:37].
Amma yan Shia sunce ba haka maganar take ba! Ai Imamai [Shugabanni] ne hasken Sammai da qasa. Ga maganar nan a cikin littafin su na Biharul Anwar. Ku karanta domin ku fahimci addinin Shia, kuma ku gane cewa ya sabama addinin Musulunci
لتحميل الملف pdf