Yaudarar da Malamman Shia kema talakawan Shia ta wuce misali, kuma hadarin ta ya wuce kowane irin hadari a duniya da Lahira. To wane hadari ya wuce hasarar duniya da Lahira? Wace yaudara ta wuce ingiza mutane zuwa ga Shirka da Allah? Wace yaudara tafi a nunama mutun cewa akwai wata ibada wadda tafi rukuni daga cikin rukunnan Musulunci?
Allah Ka shiryadda mu, Ka kuma shiryadda talakawan Shia.
لتحميل الملف pdf