Kuma ku ciyar a cikin hanyar Allah. Kuma kada ku jefa kanku da hannayenku, zuwa ga halaka. Kuma ku kyautata; lalle ne, Allah Yana son mãsu kyautatãwa." [Quran-2:195]. Don haka duk abunda zaisa mutun ya cutar da kansa bautar Shedan ne.
لتحميل الملف pdf