A addinin Shia duk mai inkarin ibadun Husainiyyah baya shiga al-Janna. Watau idan mutun na inkarin azabar da kai, da dukan jiki ayi jina jina, ko birkida cikin laka, ko kiran Husaini da Ali da Fatima, ko tafiya akan garwashi da birkida akan kwalabe tsirara da sauran su, bazai shiga al-Janna ba. Amma maganar tasu batada hujja daga Al-Qurani ko Sunnah.
لتحميل الملف pdf