Tambayoyi ga yan Shia masu hankali. Munayin tambayoyin ne zuwa ga masu hankali, saboda Allah Madaukakin Sarki Ya aiko saqon Sa ne ga masu hankali. Su kuwa marassa tunani ko anfani da hankalin su, sune masu nadama a Ranar Qiyama. Allah Ya kiyashemu.
لتحميل الملف pdf