📚 Da yawa zakaga qungiyoyin sufaye da yan Shia, suna zana Mala'ikku da siffar mata.
📚 Mushrikai da Kafirrai a suna siffanta Mala'ikku da cewa mata ne zamanin jahiliyyah. Sai Allah Yayi masu raddi a cikin Al-Qurani:
وَجَعَلُوا۟ ٱلْمَلَٰٓئِكَةَ ٱلَّذِينَ هُمْ عِبَٰدُ ٱلرَّحْمَٰنِ إِنَٰثًا أَشَهِدُوا۟ خَلْقَهُمْ سَتُكْتَبُ شَهَٰدَتُهُمْ وَيُسْـَٔلُونَ [43:19]
"Kuma suka mayar da malã'iku ('yã'ya) mãtã, alhãli kuwa sũ, waɗanda suke bãyin (Allah) Mai rahama ne! Shin, sun halarci halittarsu ne? zã a rubũta shaidarsu kuma a tambaye su."
📚 Allah Ya kiyashemu daga kwaikwayon zindiqai.
لتحميل الملف pdf