A addinin Shia duk wanda baiyi Imani da cewa Allah Ya zabi wasu mutane su goma sha biyu suyi mulkin Musulmi bayan rasuwar Manzon Allah ba ya kafirta. Idan mutun yayi Imani da cewa Sayyidina Abubakar da Umar da Usman shugabanni ne bayan Manzon Allah ya kafirta. Wannan shi ake kira gigitaccen addini na mahaukata.
لتحميل الملف pdf