WA MANZON ALLAH YASA YA JAGORANCI SALLAH LOKACIN RASHIN LAFIYAR SA? A lokacin da Manzon Allah bayada lafiya, wa ya umurta da ya jagoranci Musulmi Sallah? Shin Manzon Allah zaisa kafiri ko munafuki ko mushriki ya jagoranci Musulmi Sallah? Ashe baku ce Manzon Allah yasan gaibu ba?
لتحميل الملف pdf