Rukunnan addinin Musulunci sun sabama rukunnan addinin Shia. Saboda haka addinin Shia wani addini ne daban da Musulunci. Kuma babu yadda za'a yi akawo jituwa ko haddin kai tsakanin su. Amma Musulmi na iya zama da Yan Shi'a kamar yadda suke zama tareda ma'abota sauran addinai kamar yadda addinin Musulunci ya shata.
لتحميل الملف pdf