📚 Allah Ya umurni Manzon Allah yace:
"Ka ce: "Yã kũ mutãne! Lalle ne nĩ manzon Allah nezuwa gare ku, gabã ɗaya. (Allah) Wanda Yake Shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa; Bãbu wani abin bautawa fãce Shi, Yanã rãyarwa, kuma Yanã matarwa, sai ku yi ĩmãni daAllah da ManzonSa, Annabi, Ummiyyi, wanda yake yin ĩmãni da Allah da kalmominSa; ku bĩ shi, tsammãninku, kunã shiryuwa." (Quran-7:158).
🤔 A ina Allah Ya umurci Ali ko dayan Imamai yayi kira zuwa ga khalifancin sa?
📚 Sau da yawa Manzon Allah na cewa: "Nine Manzon Allah ba karya nike yi ba." Kuma yana cewa: "Kuyi Imani da Allah da Muhammad Manzon Sa."
🤔 A ina Ali ko dayan Imamai yayi kira zuwa ga yin Imani da khilafancin sa? To a ina Khilafanci ya zama tushen addinin ko dayan ginshiqan sa?
لتحميل الملف pdf