شبهات وردود

SAUKAR DA LITTAFIN "FADAK TSAKANIN AHLUS SUNNAH DA YAN SHI'A" TA WANNAN ADRESHIN

 

 Shafin Rami Isa kwararre akan aqidun Shi'a zai buga littafi mai suna: FADAK TSAKANIN AHLUS SUNNAH DA YAN SHI'A.

Littafin yana bayanin gaskiya akan yan Shi'a da munanan aqidun su. Kuma yana kiran mutane zuwa ga kadaitar da Allah, Shi kadai, bayada abokin tarayya.

Karanta dukan littafin ta adreshin da muka anbata a qasa 👇


لتحميل الملف pdf

تعليقات