Yan Shia basu daukar hadissan Manzon Allah da girman da ya kamace su. Sudai sunyi Imani da Imamai 12 bayan Manzon Allah, kuma Imaman nan nasu tamkar Annabi suke ta gefen amsar karantarwar su dayin koyi dasu.
Saboda haka zaka iske cewa hadissan Manzon Allah basuda yawa a littafan su.
لتحميل الملف pdf