KHUMUSI: BABBAR SATAR DA AKEYI DA SUNAN ADDINI

KHUMUSI: BABBAR SATAR DA AKEYI DA SUNAN ADDINI:
Khumusi shine babbar satar dukiyoyin talakawa Shia Rafidawa da Malamman su keyi da sunan addinin Musulunci. Suna qwace dukiyoyin talakawa suna arzuta kansu da ya'yan su da iyalan su.
? A addinin Musulunci cire Khumusi yazo amma daga ganimar yaqi kawai banda dukiyoyin talakawa. Allah Yace:
"Kuma ka sani, abin sani kawai, abin da kuka sãmi ganĩma daga wani abu, to, lalle ne Allah Yanã da humusinsa kuma da Manzo, kuma da mãsu zumunta, da marãyu da miskĩnai da ɗan hanya, idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah da abin da Muka saukar a kan bãwanMu a Rãnar Rarrabẽwa, a Rãnar da jama'a biyu suka haɗu, kuma Allah ne, a kan kõwane abu, Mai ĩkon yi. [Suratul Anfāl:41].
Ga fatawar Ayatullah Tabrizi nan mai cewã idan ka fidda Khumusi daga dukiyar haram ta tsarkaka. Watau idan ka basu Khumusi daga dukiyar sata to ka tsarkake ta. Kaci sauran halat ne.

لتحميل الملف pdf

تعليقات