YADDA SHIA RAFIDAWA, MAJUSAWA, MAGUZAWA KE ZAGIN SAHABBAN MANZON ALLAH DA MATAN SA:
Yazo a cikin littafin NAFAHAT AL-LAHUT FI LA'ANI JIBT WAL TAGUT, wanda babban Malamin Shia Rafidawa Ali bin Abdul Al, wanda suke yima laqabi da Al-Muhaqqaq Al-Karaki; suna zagin Sahabban Manzon Allah a cikin sa babu wata Kwana ko taqiyyah. Shi wannan littafin an rubuta shine kacokam don zagin Sahabban Manzon Allah.
A cikin wannan shafin da muka kawo maku zakuga suna zagin Sayyidina Abubakar da Umar da Usman da Ā'isha da Hafsa. Sun la'ane su suna masu qarawa da cewã: "... Allah Ya la'ani magoya bayansu, da mabiyan su da masoyan su har zuwa Ranar Qiyama."
Ga kuma wani shafi nan daga website din Rafidawa inda sukeyin bukin zagayowar ranar kashe Sayyidina Umar bin Khattab a hannun dan uwansu bamajuse Abu Lu'u lu'u.
Allah Ya kiyashemu daga addinin Shia Rafidawa uwayen zagi.
لتحميل الملف pdf