Yan Shia sunyi Imani da cewã Sayyidina Ali bin Abi Talib ne ubangijin su a Ranar Lahira. Kuma shine mai gafara da azabtar wa. Zai sa wanda yaga dama al-Janna, ko wutar jahanmama.
Ga hujjojin mu nan daga bakin Malamman Shia. Ayi sauraro lafiya.
لتحميل الملف pdf